IQNA

An Bude Wani Taro Mai Taken Muslim Bin Akil A Birnin Kufah Na Kasar Iraki

23:32 - August 26, 2012
Lambar Labari: 2399421
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken Muslim dan Akil a birnin Kufah an kasar Iraki da nufin kara bayyana matsayinsa kamar yadda ya zoa cikin littafan tarihi daga bangaren makarantar iyalan gidan manzo tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na biladnews, cewa an fara gudanar da wani zaman taro mai taken Muslim dan Akil a birnin Kufah an kasar Iraki da nufin kara bayyana matsayinsa kamar yadda ya zoa cikin littafan tarihi daga bangaren makarantar iyalan gidan manzo tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a wannan gari mai tarihi.
An gudanar da taron aje koli karo na takwas a kasar Ukraine na littafai a matsayi na kasa da kasa tare da halartar cibiyoyi da madaba’antu akalla 200 daga cikin gidan da ma wajen aksar da suka halarci wannan bababn taro na baje kolin littafai na duniya.
A wani labarin makamancin wannan an fara gudanar da taron baje koli na littfai a matsayi na duniya a kasar Georgia tare da halartar cibiyoyin buga littafa kimanin saba’in na ciki da waje da suke baje abubuwan da suke bugawa na liffai da sauransu domin amfanin masu nazari na ciki da wajen kasar.
An bude wani ofishin kula da harkokin addini na kasar Kyrgystan a kasar Kuwait da nufin kara bunkasa harkokin addini da kuma kyakyawar alaka tsakanin kasashen ta fuskkar bunksa harkokin addini da ilim ga mi da al’adu a tsakaninsu kasantuwarsu mambobi a cikin kungiyar kasashen musulmi.
1084198






















captcha