Bangaren siyasa, a yau ne aka fara gudanar da zaman taro na ministocin harkokin waje na kasashen yan ba ruwanmu a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musunci ta Iran tare da halartar akasarin ministocin harkokin wajen kasashe mamambobi a wannan kungiya wanda kuma wannan shi ne karon farko da aka gudanar da wannan taro a wannan kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Al-alam, cewa a yau ne aka fara gudanar da zaman taro na ministocin harkokin waje na kasashen yan ba ruwanmu a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musunci ta Iran tare da halartar akasarin ministocin harkokin wajen kasashe mamambobi a wannan kungiya wanda kuma wannan shi ne karon farko da aka gudanar da wannan taro a wannan kasa kamar dai yadda rahton ya tabbatar.
Jamhuriyar muslunci ta Iran ta taka gagarumar rawa a dukkanin bangarori na siyasa a matsayi na duniya wanda kuma hakan shi ne bababn abin da ya kara dago da matsyinta tare da bayyana ma duniya cewa yin aiki da tsarin muslunci zai kai kasa ga ci gaba na zamani sabanin abin da sauran mkasashen duniya masu girman kai suke ta kokarin yadawa dangane da Iran da kuma tsarin da take bi wanda ya ginu kan koyarwa ta muslunci.
Rahoton ya kara da cewa a yau ne aka fara gudanar da zaman taro na ministocin harkokin waje na kasashen yan ba ruwanmu a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musunci ta Iran tare da halartar akasarin ministocin harkokin wajen kasashe mamambobi a wannan kungiya wanda kuma wannan shi ne karon farko da aka gudanar da wannan taro a wannan kasa dake cikin yankin gabas ta tsakiya.
1086787