IQNA

Kyamar Mabiya Addinin Musulunci Na Ci Gaba Da Karwa A Kasar Sweden

11:07 - August 28, 2012
Lambar Labari: 2400607
Bangaren kasa da kasa, kyamar mabiya addinin musunci na ci gaba da karuwa a kasar Sweden musamman ma a cikin yan lokutan nan domin kuwa yanzu haka an kara samun wasu daga cikin masu tsanin kiyayya da addinin muslunci da suka sha alwashin ganin sun ci gaba da daukar matakai na takura ma musulmin kasar ko ta wace hanya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a halin yanzu kyamar mabiya addinin musunci na ci gaba da karuwa a kasar Sweden musamman ma a cikin yan lokutan nan domin kuwa yanzu haka an kara samun wasu daga cikin masu tsanin kiyayya da addinin muslunci da suka sha alwashin ganin sun ci gaba da daukar matakai na takura ma musulmin kasar ko ta wace hanyaksantuwar cewa akasarin musulmin kasar ba yan asalinta ba ne.

Bayanin ya co gaba da cewa musulmi da dama daga kasashen larabawa da suke zaune a kasar ta Sweden da ma wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka da suke gudanar da ayyukansu a can suna nuna matukar damuwa dangane da yadda ake yin mu'amala da su kamar dai suka sheda acikin zantawa da dama da kafofin yada labai wanda hakan ya tabbatar da cewa abin suke rayawa na kae hakkokin dan adam babu gaskiya a cikinsa.

Bayanin ya kara da kyamar mabiya addinin musunci na ci gaba da karuwa a kasar Sweden musamman ma a cikin yan lokutan nan domin kuwa yanzu haka an kara samun wasu daga cikin masu tsanin kiyayya da addinin muslunci da suka sha alwashin ganin sun ci gaba da daukar matakai na takura ma musulmin kasar ko ta wace hanya da hakan ya hada da wulaknta su cin zarafinsu da su, da ma sauran hanyoyin wulakata.

1085915



captcha