Bangaren kasa da kasa, yan alkaida na kasar Tunisia suna da dangantaka da kungiyar alkaida da ke gudanar da ayyukan ta'addanci a halin yanzu acikin kasar Syria wanda hakan a yi hannaun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa amma kuma alokaci guda suna samun taimako da goyon bayan Amurka da sauran kasashen yammacin turai.
Kmafanin dilalncin labara iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na sana, cewa Bangaren kasa da kasa, yan alkaida na kasar Tunisia suna da dangantaka da kungiyar alkaida da ke gudanar da ayyukan ta'addanci a halin yanzu acikin kasar Syria wanda hakan a yi hannaun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa amma kuma alokaci guda suna samun taimako da goyon bayan Amurka da sauran kasashen yammacin turai da kuma wasu daga cikin kasashen yankin.
Bayanin ya ci gaba da cewa ko shakka babu irin gagarumar rawar da Amurka ta taka acikin yakin da ake yi a Syria ya tabbatar da cewa ba a gaskiya cikin abin da take rayawa kan cewa tana kare hakkoki yan adam a duniya tare da neman tabbatar da demokradiyya a cikin kasashen da ba su bin wannan tsari, domin kuwa abin da take a Syria ba shi da dangantaka da demkradiya, saboda kasashen da suke taimaka mata wajen aiwatar da wannan taadanci a Syria ba su da wata laka ko dangantaka da a bin da ake kira demokradiyya.
Rahoton ya kara tabbabatar da cewa yan alkaida na kasar Tunisia suna da dangantaka da kungiyar alkaida da ke gudanar da ayyukan ta'addanci a halin yanzu acikin kasar Syria wanda hakan a yi hannaun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa amma kuma alokaci guda suna samun taimako da goyon bayan Amurka da sauran kasashen yammacin turai da wawaye daga cikin larabawa da kuma turkawa.
1085962