Bangaren siyasa, taron kungiyar kasashen yan ba ruwanmu da ake gudanarwa wata babbar dama ce ta warware rikicin da ake fama d shi a kasar Syria tsawon watanni sama da goma sha bakwai da suka gabata wanda kasashen yammacin turai syka haddasa kuma yake ci gaba da yin sanadiyyar mutuwar mutane da dama.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa da dama daga cikin masana sun yi imanin cewa taron kungiyar kasashen yan ba ruwanmu da ake gudanarwa wata babbar dama ce ta warware rikicin da ake fama d shi a kasar Syria tsawon watanni sama da goma sha bakwai da suka gabata wanda kasashen yammacin turai syka haddasa kuma yake ci gaba da yin sanadiyyar mutuwar mutane da dama musamman ma fararen hula da yan ta’adda suka kai ma hare-hare.
Kasar Syria ta kasance daga cikin kasashen da suke yi ma murka da sauran kasashen turawa tsaurin kai, kuma abin da yake faruwa acikin kasashen larabawa a halin yanzu ya zama wata babbar dama wajensu domin daukar dukkanin matakan huce haushi kan gwamnatin Syria kamar dai yadda yake a zahirin lamarin, da kuma irin kalaman da suke fitowa daga bakunan jami’an turai
Taron kungiyar kasashen yan ba ruwanmu da ake gudanarwa wata babbar dama ce ta warware rikicin da ake fama d shi a kasar Syria tsawon watanni sama da goma sha bakwai da suka gabata wanda kasashen yammacin turai syka haddasa kuma yake ci gaba da yin sanadiyyar mutuwar mutane da dama musamman fararen hula.
1086385