IQNA

An Bude Wani Gidan Radiyon Musulunci A kasar Senegal Mai Suna Radiyon Al-bayan

17:58 - September 05, 2012
Lambar Labari: 2406003
Bangaren kasa da kasa, an bude wani gidan radiyon muslunci a kasar Senegal mai suna radiyon muslunci a birnin Dakar fadar mulkin kasar wanda zai rika watsa shirinsa kai tsaye zuwa dukaknin yankunan kasar dangane da addinin muslunci da kuma abubuwan da ya kamata msuulmi su sanu kuma su mayar da hankali kansu.
Kamfanin dilalncin lancinlabarn iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na lesoil, an bude wani gidan radiyon muslunci a kasar Senegal mai suna radiyon muslunci a birnin Dakar fadar mulkin kasar wanda zai rika watsa shirinsa kai tsaye zuwa dukaknin yankunan kasar dangane da addinin muslunci da kuma abubuwan da ya kamata msuulmi su sanu kuma su mayar da hankali kansu a bangaren addini.
Bayanin ya ci gaba da cewa Babbar jam'iyyar adawa ta tsohon shugaban kasar Ivory Coast Laurent Gbagbo ta jaddada wajabcin ci gaba da gudanar da shirin wanzar da sulhu da hadin kan kasa a Ivory Coast. A jiya talata ce manyan jami'an jam'iyyar adawa ta FPI ta tsohon shugaban kasar Ivory Coast Laurent Gbagbo da manyan wakilan jam'iyya mai mulki a kasar ta RDR suka gudanar da zaman tattaunawa kan batun ci gaba da gudanar da shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar, tare da jaddada goyon bayansu ga shirin.
A wani bangaren kuma a yayin zaman taron Amadou Soumahoro babban sakataren jam'iyyar da ke mulki a kasar ta Ivory Coast ya bukaci dukkanin kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da su mutunta gwamnati da mahukuntan kasar don basu damar gudanar da mulkin kasa cikin aminci. A nashi bangaren kakakin jam'iyyar adawa ta FPI Sebastien Dano Djedje ya jaddada matsayin jam'iyyarsa na rashin amincewa da duk wani tashin hankali da rikici a kasar Ivory Coast, tare da jaddada wajabcin ci gaba da gudanar da zaman tattaunawa don warware matsalolin da suke addabar kasar.
1091026




captcha