IQNA

Gasar Karatun Kur’ani Mai tsarki Karo Na Shida A kasar Afirka Ta Kudu

17:50 - September 11, 2012
Lambar Labari: 2409956
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarkia kasar Afirka ta kudu wanda mabiya addinin muslunci mazauna yankunan kasar za su gudanar amma kuma wasu bayanan sun tabbatar da cewa rikicin da ya faru a kasar ya sanya da dama cikin harkokin kasar sun shiga rudani.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na afrik, cewa ana shirin gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarkia kasar Afirka ta kudu wanda mabiya addinin muslunci mazauna yankunan kasar za su gudanar amma kuma wasu bayanan sun tabbatar da cewa rikicin da ya faru a kasar ya sanya da dama cikin harkokin kasar sun shiga rudani da ba a san makomar lamarin ba.
Kasar Afrika ta kudu ta ce; muhimmin abinda ta sa a gaba shi ne taimakawa nahiyar Afrika ta ci gaba da kuma kokarin an sami tabbataccen zaman lafiya a cikinta, a wani bayani da ma'aikatar harkokin wajen kasar ta fitar a jiya juma'a ta bayyana cewa; A shekarar kudi da ta gabata, kasar ta maida hankali ne wajen taimakawa kasashen Afrika daban-daban domin cimma wannan manufa.
Har ila yau, bayanin na ma'aikatar harkokin wajen Afirka ta kudun ya ce; kasar ta bada kudade ga hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa domin gudanar da ayyuka da kuma gwaje-gwaje a cikin wasu kasashen nahiyar Afrika saboda yin fada da cutuka masu yaduwa.

Wani sashe na bayanin ma'aikatar harkokin wajen kasar ya ce: Gwamnati ta kashe kudaden da su ka kai Rand miliyan 126 wajen taimakawa kasashen kungiyar "Sadak" da kayan abinci. Haka nan kuma kasar ta baiwa kasar cuba taimakon kudin da su ka kai Rand miliyan.
1095323



















captcha