IQNA

Kasar Pakistan Na Da Babban Dakin Karatu Da Yakunshi tsoffin Littafai

22:48 - September 12, 2012
Lambar Labari: 2410353
Bangaren kasa da kasa, an bayyana kasar Pakistan a matsayin kasda take da babban dakin karatu wanda ya kunshi tsoffin littafai da suke da matukar tasiria cikin dukaknin harkoki na bincike da nazari kamar dai yadda aka tabbatar a cikin bayani da aka fitar bayan samu wasu dadaddun littafai.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Pakistan Today, cewa an bayyana kasar ta Pakistan a matsayin kasda take da babban dakin karatu wanda ya kunshi tsoffin littafai da suke da matukar tasiria cikin dukaknin harkoki na bincike da nazari kamar dai yadda aka tabbatar a cikin bayani da aka fitar bayan samu wasu dadaddun littafai da ak samu a wani dalkin karatu.
A wani lbarin kuma al’ummar birnin Mambai na kasar India sun gudanar da wata gagarumar zanga-zangar la’antar gwamatin Amurka da salon siyasarta kan al’ummomin uniya raunana da masu tasowa ta yadda suka bayyana Amurka da cewa ita bababr azzaluma da ke haddasa dukkanin matsaloli a duniya tare da saka kowa cikin matsaloli.
A yayin da ya ke gabatar da jawabinsa a lokacin ganawar, Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana yunkurin al'ummomin kasashen musulmi na kifar da shugabannin kama-karya ‘yan amshin shatan manyan kasashen duniya a matsayin lamari mai matukar muhimmanci sannan kuma wani mafari na yunkurin ganin bayan lalatattun cibiyoyin yahudawan sahyoniya da ma'abota girman kan duniya. Jagoran ya ci gaba da cewa: Sakamakon wannan yunkuri mai cike da albarka, da yardar Allah al'ummar musulmi za su sake dawo da daukaka, ‘yanci da kuma tsayin dakan da suke shi a baya.
Ayatullah Khamenei ya bayyana matasan kasashen musulmin a matsayin masu dauke da babbar bishara ga makomar al'ummar musulmi, daga nan sai ya ce: Farkawar da matasan kasashen musulmi suka yi, lamari ne da ke kara irin fatan da ake da shi na farkawar dukkanin al'ummar musulmi na duniya.
1096249
captcha