IQNA

An Killace Ofishin Jakdancin Amurka A Birnin San’a Na Kasar Yeman

22:27 - September 14, 2012
Lambar Labari: 2411145
Bangaren kasa da kasa, dubban musulmi sun killace ofishin jakadancin kasar Amurka da ke birnin San’a na kasar Yeman domin nuna rashin amincewa da fitar da fim din batunci da Amurkawa suka yi domin cin zarafin addinin muslunci ta hanayr wulaknta manzon rahma tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka acikin wannan mako.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Al-alam cewa dubban musulmi sun killace ofishin jakadancin kasar Amurka da ke birnin San’a na kasar Yeman domin nuna rashin amincewa da fitar da fim din batunci da Amurkawa suka yi domin cin zarafin addinin muslunci ta hanayr wulaknta manzon rahma tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a cikin wannan mako kamar dai yadda duniya ta sheda.
hankoron da haramtaccioyar kasar Isara’ila take na ganin cewa ta mamaye birnin Qods da dukaknin kaddarorin musulmi da mabiya addinin kirista da suke cikin wannan birnin mai alfara na daga cikin alamun da suyke nuni da kawo karshen haramtacciyar kasar yahudawan sahyuniya wadda ta zama bababr sankara ga al’ummomin duniya.
A bangare guda kuma an gudanar da wani zaman taro a birnin Gaza domin yin kira ga dukaknin al’ummomin musulmi da na larabawa da su mike domin kwato masallacin Qods mai alfarma daga mamayar yahudawan sahyuniya, duk kuwa da cewa shekara da shekaru ana yin wannan kira amma da sannu ya fara tasiri a cikin zukatan musulmi da larabawa da sauran al’ummomi masu lamiri.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro ya samu halartar masana da malaman addinin muslunci daga sassa daban-daban na yankunan da ke cikin zirin Gaza, kamar yadda wasu daga cikin mahalartan suka gabatar da laccoci da makaloli dangane da halin da ake ciki a birnin Qods, inda dukaknin wurare masu alfarma da ke birnin da kewaye ke fuskantar barazanar rushewa daga yahudawan sahyuniya, da hakan ya hada da masallaci mai albarka.

1097417
















captcha