Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na balkans, cewa an nada sabon shugaban majalisar malaman addinin muslunci a kaar Bosnia da Hozgovina wanda ya kasance daya daga cikin fitattun malamn kasar kuma mamba a wannan majalisa tun daga lokacin da aka kafata a shekarun baya, a lokacion da aka kawo karshen yakin da kasar ta gani.
A wani labarin kuma wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon mulkin kama karya mu’ammar Gaddafi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar.
1105847