Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani abbabn taro na kas abaki daya akasar Sudan tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma malaman addini gami da malaman jami’oi inda za agabatar da laccoci ga mahalarta da za su halarci wannan taro.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na suna cewa ana shirin fara gudanar da wani abbabn taro na kas abaki daya akasar Sudan tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma malaman addini gami da malaman jami’oi inda za agabatar da laccoci ga mahalarta da za su halarci wannan taro a birninKhartum.
Jam’iyyar Ikhwan ta kasar Masar ta tsayar da sakatarenta a mtsayin dan takarar neman shugabancin majalisar dokokin kasar tsakanin ‘yan majalisar da aka zaba a karkashin inuwar jam’iyyarsu da adla wal hurriyya.
Gwamnatocin kasashen lebanon da Libya sun cimma matasa dangane da makomar Imam Musa Sadr da abokan tafiyarsa biyu ta hanyar kafa wani kwamiti da zai bi kadun wannan batu da ya hada dukaknin bangarorin biyu na Lebanon da Libya.
Magatarda na Majalisar Doinkin Duniya Ban Ki-moon ya soma wata ziyarar aiki ta tsawon kwanaki uku a kasar Labanan daga yau juma'a, domin tattauna batutuwan da suka shafi rikicin siyasar kasar Syria, da matsayin kotun da kasashen duniya suka kafa domin binciken kisan da aka yi tsohon Firayi ministan kasar ta Labanan Rafikul Hariri da kuma neman gwamnatin Labanan ta karbe illahirin makamai da kungiyar Hizbullah ta mallaka.
1108771