IQNA

Wani Matashi Ya Yi Shahada A Hannun Dakarun wahabiyawan saudiyya

17:02 - October 01, 2012
Lambar Labari: 2423850
Bangaren kasa da kasa, jamia’an tsaron gwamnatin wahabiyawan Saudiyya sun kashe wani matashi mai suna Hasan Zahawi a lokacin da yake cikin jerin gwanon neman sauyi na siyasa akasar a yankin Awamiyya da ke gabacin kasar yayin da wasu da dama suka samu raunuka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na rasid, cewa jamia’an tsaron gwamnatin wahabiyawan Saudiyya sun kashe wani matashi mai suna Hasan Zahawi a lokacin da yake cikin jerin gwanon neman sauyi na siyasa akasar a yankin Awamiyya da ke gabacin kasar yayin da wasu da dama suka samu raunuka masu yawa.
Malamin ya bayyana hakan a wagaban wani babban taro da aka kira na tunawa da ranar shahadar Imam bakir Sadr a birnin Najaf mai alfarma, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na duniyar musulmi da ma kasashen Asia da dama, gami da manyan malaman addini da na jami’oi na kasar Iraki, inda ya bayyana siffofinsa da cewa mutum ne da ya sadaukantar da ransa saboda Allah da kuma daukakar addinin Allah.
malamin addinin musluncin nan na kasar Tunisia Tijani Samawi ya bayyana cewa Imam Shahid Bakir Sadr baya ga cewa shi ne mutum na farko a cikin larabawa da ya fara fitar da tunain mikewar al’ummar larabawa domin kalubalantar azzaluman shugabanninsu, shi ne kuma mutumin da ya kalubaanci zalunci dawagitan Iraki ba tare da wani shayi ba.
1109529
captcha