Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa an gabatar da wata shawatra kan bayyana matsayin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi da iyalan gidansa tsarkaka a birnin New York na kasar Amurka amatsayin mayar da martani kan hukuncin da wata kotun kasar Amurka ta bayar na lika takardun batunci ga manzo a tashoshin jiragen kasa da tashoshin motoci na birnin.
yanzu haka an fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata tafiya ta wannan hanya a wannan shekara.
Kasar pakistan dai na daga cikin kasashen musulmi da suka fi yawan mabiya wanna addini, inda adadinsu ya kai sama da miliyan dari da saba’in, kuma suna samun gagarumin ci gaba da fuskar yada manufofi na addini ta hanyoyi da suka dace a zamannce kamar yadda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta sanar, wanda hakan ke tabbatar da ci gaban addini a yankin na kudancin nahiyar Asia.
fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata, hakan na da matukar muhimmanci wajen samar da hanyoyi mafi sauki ga mutane da suke da niyar gudanar da aikin haji, domin rage ma gwamnati wasu ayyukan ta wannan fuska.
1111224