Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya suna yin amfani da rikicin da yake faruwa yanzu a kasashen musulmi da dama domin cimma manufofinsu cikin sauki da hakan ya hada cin zarafin manzon Allah da keta alfarmar abubuwa masu tsarkia cikin addini muslunci domin kuwa sun san cewa musulmi sun shagaltu da wasu abubuwa na daban.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Palastine Info, cewa yahudawan sahyuniya suna yin amfani da rikicin da yake faruwa yanzu a kasashen musulmi da dama domin cimma manufofinsu cikin sauki da hakan ya hada cin zarafin manzon Allah da keta alfarmar abubuwa masu tsarkia cikin addini muslunci domin kuwa sun san cewa musulmi sun shagaltu da wasu abubuwa na daban na shirme.
Tafiyar da Ali Juma’a ya yi zuwa birnin Qods ya yi ne tare da hadin gwiwa da ma’aikatar tsaro ta haramatcciyar kasar Isra’ila wanda kuma ko shakka babu hakan ya sanya gagarumin shakku a cikin zukatan mutanen kasar dangane da wannan ziyara tasa, duk kuwa da cewa daga cikin abubuwan da ya yi har da duba lafiyarsa a asibiti.
Yan majasar dokokin kasar Masar sun yi kira da a safke babban malamin kasar mai bayar da fatawa bayan ya yi tafiya zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila ba tare da izinin majalisa da kuma yin shawara da majalisar malaman addinin muslunci ta kasar ba duk kuwa da cewa bisa doka sai sun amince masa.
Manazarta suna ganin yahudawan sahyuniya suna yin amfani da rikicin da yake faruwa yanzu a kasashen musulmi da dama domin cimma manufofinsu cikin sauki da hakan ya hada cin zarafin manzon Allah da keta alfarmar abubuwa masu tsarkia cikin addini muslunci domin kuwa sun san cewa musulmi sun shagaltu. 1111016