Bangaren siyasa : mai bawa shugaban majalisar shawara ta Iran shawara kan harkokin da suka shafi harkokin kasa da kasa bayan day a taya kungiyar gwagwarmaya ta Hamas murnar cika shekaru ashirin da biyar da kafa wannan kungiya da ke gwagwarmayar yanto da Palsdinu ya bayyana cewa; riko da tafarkin gwagwarmaya shi ne hanayr da za yantar da palasdinu da al'ummar palasdinu ba wai yin riko da tafarkin siyasa ba.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da k eke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: mai bawa shugaban majalisar shawara ta Iran shawara kan harkokin da suka shafi harkokin kasa da kasa bayan day a taya kungiyar gwagwarmaya ta Hamas murnar cika shekaru ashirin da biyar da kafa wannan kungiya da ke gwagwarmayar yanto da Palsdinu ya bayyana cewa; riko da tafarkin gwagwarmaya shi ne hanayr da za yantar da palasdinu da al'ummar palasdinu ba wai yin riko da tafarkin siyasa ba. Husein Sheikhul Islam mai bawa shugaban majalisar shawara ta Iran shawara kan harkokin kasa da kasa a wata tattaunawa ce da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na ikna ya yi wannan bayani tare da jan hankalin yayan kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da kar su kuskura su yi watsi da hanyar da tab a su matsayi da dauka da kuma irin nasarorin da suka cimma a gaban haramtacciyar kasar Isra'ila a duk mamaye da yakokin da ta kawo masu.
1150160