IQNA

Taron Dubi Kan Matsalolin Musulmi A Yau A Niger

Bangaren kasa da kasa: an fara gudanar da wani taro a babban birnin jamhuriyar Niger Yamai taron da mahalartansa za su yi dubi a cikin harkokin da suka shafi musulmi da kuma matsalolin da suke fuskanta a yau da kuma tunanin hanyoyin magance su.



Kamfadin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ne ya watsa rahon cewa: an fara gudanar da wani taro a babban birnin jamhuriyar Niger Yamai taron da mahalartansa za su yi dubi a cikin harkokin da suka shafi musulmi da kuma matsalolin da suke fuskanta a yau da kuma tunanin hanyoyin magance su.a halin yanzu an fara gudanar da wani taro day a hada malamai dam asana harkokin addini da kuma wakilan gwmnati da kuma jakadun kasashen waje domin yin dubi kan halin da musulmi ke ciki da kuma irin matsalolin da suke fuskanta da yadda za a magance su.majiyar labarai ta nigerdiaspora ta bayyana cewa a cikin wannan taro da irinsa na biyu da ake gudanarwa a shekara an fara shi ne tun ranar laraba ashirin da biyu ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari hudu da tis'in da daya hijira shamsiya a birnin Yamai fadar mulkin kasar kuma za a kawo karshen wannan taron a rashin ashirin da shidda ga wannan wata wato yau ken an. A wannan taron an sami halartar ministan harkokin wajen kasar ta Niger da ministan kula da harkokin addini da mai kula da harkokin kiwon lafiya da ministan cikin gida da kuma jakadun kasashen musulmi da ke wannan kasa. Daga cikin abubuwan da aka tabo a wannan taro akwai:musulunci da adalci na zamantakewa,musulunci da neman ilimi,musulunci da aiki,musulunci da kare hakkin mata da kuma musulunci da hadin kai.

1153803