IQNA

Wahabiya A kasar Mali Sun Rusa Gurare Da Abubuwa Na Musulunci

16:01 - January 02, 2013
Lambar Labari: 2474707
Bangaren zamantakewa: kamar yadda suka saba a ko ina suke wahabiyawa da suka karbe mulki a garin tarihi da kewayensa na Tumbuktu a kasar Mali sun rusa dyuk wani guri na tarihi da na musulunci da abubuwa da suka shafi tarihi da al'adu na musulunci kuma abubuwan da hatta ita kanta hukumar da ke kula da abubuwan tarihi ta Enesko ta amince da su da sanya su a cikin jerin abubuwan tarihi masu kima da muhimmanci a duniya.



kamar yadda suka saba a ko ina suke wahabiyawa da suka karbe mulki a garin tarihi da kewayensa na Tumbuktu a kasar Mali sun rusa dyuk wani guri na tarihi da na musulunci da abubuwa da suka shafi tarihi da al'adu na musulunci kuma abubuwan da hatta ita kanta hukumar da ke kula da abubuwan tarihi ta Enesko ta amince da su da sanya su a cikin jerin abubuwan tarihi masu kima da muhimmanci a duniya.Daya daga cikin abubuwan da kowa yayi nadama da su shi ne yadda Wahjabiyawa da suka kutsa da amshe mulki da bakin bindiga a kasar Mali da ta rabu gida biyu tun bayan da yan tawayen buzaye da kuma kungiyar ansarul dine suka amshe ikon arewacin kasar suka bullo da mummunar manufarsu a fili da maida hannun agogo baya inda suka yi katca-kaca da duk wani abu na tarihi na shekara da shekaru da kuma abubuwa da suka shafi al'adu na musulunci lamarin da duk wani musulmi da mai kishin al'adu da abubuwan tarihi ke yin Allah wadai da wannan mataki na su.
1160272
captcha