IQNA

Sudan Ta Dauki Nauyin Gudanar Da Wani Taro Na Tunawa Da Ranar Wafatin Manzo

18:03 - January 13, 2013
Lambar Labari: 2479501
Bangaren kasa da kasa, sudan ta dauki naushirya gudanar da wani zaman taro na tunawa da zagayowar ranar wafatin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shia da iyalan gidansa tsarkaka wanda ya samu halartar masana da malaman addini da kuma wasu daga cikin yan siyasar kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Ahram da ake bugawa a kasar Masar cewa, gwamnatin sudan ta dauki naushirya gudanar da wani zaman taro na tunawa da zagayowar ranar wafatin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shia da iyalan gidansa tsarkaka wanda ya samu halartar masana da malaman addini da kuma wasu daga cikin yan siyasa gami da malaman jami'a.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karon farko da aka gudanar da irin wannan taro wanda ya samu karbuwa matuka daga al'ummar kasar, kasantuwar kasar na daga cikin kasashe da suke bayar da muhimmanci matuka ga lamurran addini da hakan ya hada gudanar da taruka alokacin maulidin manzon Allah, wanda a wannan karon ya hada da ranar wafatinsa tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.

Gwamnatin ta sudan ta dauki naushirya gudanar da wani zaman taro na tunawa da zagayowar ranar wafatin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shia da iyalan gidansa tsarkaka wanda ya samu halartar masana da malaman addini da kuma wasu daga cikin yan siyasa ne a wani mataki na kara raya addinin muslunci.

1169091






captcha