IQNA

Manufar Makiya Ce Su Kawo Rarraba Tsakanin Mabiya Addinin Muslunci

18:02 - January 13, 2013
Lambar Labari: 2479503
Bangaren kasa da kasa, babbar manufar makiya addinin muslunci ita kawo rarraba tsakanin al'ummar msuulmi da nufin cimma wannan bakar manufa suna amfani da wasu daga cikin munafukan musulmi da suka zama 'yan korensu da suke aiki dare da rana domin kare manufofin makiya a cikin kasashen musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Al-manar ta kasar Lebanon cewa, babban malamin jami'ar Azhar ta kasar Masar ya bayyana cewa babbar manufar makiya addinin muslunci ita kawo rarraba tsakanin al'ummar msuulmi da nufin cimma wannan bakar manufa suna amfani da wasu daga cikin munafukan musulmi da suka zama 'yan korensu da suke aiki dare da rana domin kare manufofin makiya a cikin kasashen musulmi na yankin gabas ta tsakiya musamman.

Malamin ya ci gaba da cewa idan musulmi suka hada kansu suka fuskanci makiyansu to ko shakka babu za su iya dakusar da wannan babban kaidi da suke shiryawa kan musulmi da musulunci a duniya, wanda acewarsa hakan nauyi day a rataya kan malaman addinin muslunci das u kara zage dantse wajen kara fadakar da musulmia koina cikin fadin duniya domin hana makiya cimma wannan buri ne su.

Malamin na jami'ar Azhar ta kasar Masar ya bayyana cewa babbar manufar makiya addinin muslunci ita kawo rarraba tsakanin al'ummar msuulmi da nufin cimma wannan bakar manufa suna amfani da wasu daga cikin munafukan musulmi da suka zama 'yan korensu da suke aiki dare da rana domin kare manufofin makiya a cikin kasashen musulmi na yankin gabas ta tsakiya.

1169821



captcha