Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta bukaci dakatar da bude wuta a yakin da ake yi a kasar mali ba tare da wani bata lokaci ba bayan da mayakan sama na kasar Faransa suke ci gaba da yin lugudan wuta akn al’umomin yankunan arewacin kasar da sunan yaki da ‘yan tawaye.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Afric.inf cewa, kungiyar kasashen musulmi ta bukaci dakatar da bude wuta a yakin da ake yi a kasar mali ba tare da wani bata lokaci ba bayan da mayakan sama na kasar Faransa suke ci gaba da yin lugudan wuta akn al’umomin yankunan arewacin kasar da sunan yaki da ‘yan tawaye da suke da dangantaka da kungiyar alkaida.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wannan hari da ake kaddamarwa kan mutane fararen hula ayankin bay a kan kaida kuma, kuma kungiyar tana kira ga dukaknin bangarorin da suke da hannua cikin wannan yaki da su taimaka ta dukkanin hanyoyin domin tabbatar da cewa an dakatar da bude, tare da warware matsalar ta hanyar tattaunawa tsakanin dukaknin bangarorin siyasar kasar.
Wannan kungiyar kasashen musulmi ta bukaci dakatar da bude wuta a yakin da ake yi a kasar mali ba tare da wani bata lokaci ba bayan da mayakan sama na kasar Faransa suke ci gaba da yin lugudan wuta akn al’umomin yankunan arewacin kasar da sunan yaki da ‘yan tawaye da suke dauke da makamai.
1172631