IQNA

An tarjama Kur’ani Mai Tsarki A Cikin harshen Kasar China A karshen Shekarar Da Ta Gabata

21:41 - January 16, 2013
Lambar Labari: 2481600
Bangaren kasa da kasa, an kamala aikin tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen kasar China wanda babar cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta jamhuriyar muslunci ta Iran ta dauki nauyin gudanar da aikin domin amfanin musulmin kasar China da kuma masu fahimtar harshen a koina cikin fadin duniya.
Kamfanin diallcnin labaran iqna ya ahbarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labarnsa cewa, yanzu haka an kamala aikin tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen kasar China wanda babar cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta jamhuriyar muslunci ta Iran ta dauki nauyin gudanar da aikin domin amfanin musulmin kasar China da kuma masu fahimtar harshen a koina suke.
A wani labarin kuma kungiyar kasashen musulmi ta bukaci dakatar da bude wuta a yakin da ake yi a kasar mali ba tare da wani bata lokaci ba bayan da mayakan sama na kasar Faransa suke ci gaba da yin lugudan wuta akn al’umomin yankunan arewacin kasar da sunan yaki da ‘yan tawaye da suke da dangantaka da kungiyar alkaida ad suke iko da yankunan arewacin kasar.
Kammala aikin tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen kasar China wanda babar cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta jamhuriyar muslunci ta Iran ta dauki nauyin gudanar da aikin domin amfanin musulmin kasar China da kuma masu fahimtar harshen a koina cikin fadin duniya na nuni da irin kokarin da wannan cibiya ke gudanarwa ne.
1172442

captcha