IQNA

An Gudanar da Wani Taron Tattauna Dabiun Manzon Allah (SAW A Birnin Lahore

23:27 - January 19, 2013
Lambar Labari: 2482779
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro domin tatatuna mahangar malamai dam asana kan dabiun manzon Allah tsira da amincin Allah su tattaba a gare shi da kuma darussan da suke koyar day an adama baki daya a birnin Lahore na kasar Pakistan tare da halar malamai dam asana.
Kamfanin dilalcnin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakato daga shafin sadarwa na yanar gzizo cewa, an gudanar da wani zaman taro domin tatatuna mahangar malamai dam asana kan dabiun manzon Allah tsira da amincin Allah su tattaba a gare shi da kuma darussan da suke koyar day an adama baki daya a birnin Lahore na kasar Pakistan tare da halar malamai dam asana na kasar.
Rahotanni daga kasar Iraki suna nuni da cewa dubun dubatan al'ummar kasar sun fito kan titunan kasar don nuna goyon bayansu ga firayi ministan kasar Nuri al-Maliki da kuma siyasar da yake gudanarwa a kasar, a daidai lokacin da wasu kuma a wasu yankuna na kasar suka fito don nuna rashin amincewa da siyasar tasa.
Rahotannin sun ce a yau juma'a dubun dubatan mutanen kasar Irakin a birnin Bagadaza babban birnin kasar da wasu garuruwa na daban sun fito kan titunan garuruwa don nuna goyon bayansu ga firayi ministan Maliki wanda yake ci gaba da fuskantar matsin lamba daga wasu kasashen yankin nan da suke kokarin ganin bayansa, kamar yadda kuma suka bayyana goyon bayansu ga siyasar da yake gudanarwa na fada da 'yan ta'addan da suke kashe al'ummar kasar da kuma kin amincewa da shiga cikin rikicin kasar Siriya.
A bangare guda kuma a wasu garuruwa na kasar masu adawa da firayi minista Malikin su ma sun gudanar da na su zanga-zangar suna masu bukatar gwamnatinsa da ta soke dokar fada da ta'addanci da take gudanarwa da sako fursunonin da aka kama bugu da kari kan dage dokar da ta haramta tsohowar jam'iyyar Ba'ath ta kasar.
Gwamnati da wasu al'ummar kasar Irakin dai suna zargin kasashen Saudiyya da Qatar da Turkiya wajen haifar fitinar da ke faruwa a kasar Irakin a kokarin da suke yi na raba kasar da kuma haifar da rikici na addini da kabilanci a kasar kamar yadda suka haifar a kasar Siriya.
1174090


captcha