Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin masana suna ganin cewa irin matakan mahukuntan Bahrain suke dauka na murkushe masu adawa da karfin bababn kure ne yin amfani da hanyoyi na hikima da tattaunawa tsakanin mahukunta da sauran dukaknin bangarorin siyasa da suke wakilatar sauran al’ummar kasar shi ne mafita.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga tasha lua’alua cewa, wasu daga cikin masana suna ganin cewa irin matakan mahukuntan Bahrain suke dauka na murkushe masu adawa da karfin bababn kure ne yin amfani da hanyoyi na hikima da tattaunawa tsakanin mahukunta da sauran dukaknin bangarorin siyasa da suke wakilatar sauran al’ummar kasar shi ne mafita kuma hakan ne zai bayar da damar samun zaman lafiya da fahimtar juna akasar.
An gudanar da tarukan tunawa da ranar demokradiyya a kasar Bahrain wanda manyan bangarorin yan adawa na kasar suka dauki nauyin shiryawa da gudanarwa kamar dai yadda taron ya samu halartar masana daga bangarori na kasar da kuma lauyoyi gami da kungiyoyin kare hakkin bil adama.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar Al-alam cewa, a jiya an gudanar da tarukan tunawa da ranar demokradiyya a kasar Bahrain wanda manyan bangarorin yan adawa na kasar suka dauki nauyin shiryawa da gudanarwa kamar dai yadda taron ya samu halartar masana daga bangarori na kasar da kuma lauyoyi gami da kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasar.
1186978