Bangaren kasa da kasa, wata daya daga cikin mayn majami'oin mabiya addinin kirista akasar Canada a karakshin darikar protestant ta haramta sayen kayyaki daga haramtacciyar kasar Isra'ila sakamakon zaluncin da take yi kan al'ummar palastinu marassa kariya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habrat cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a jiya ne wata daya daga cikin mayn majami'oin mabiya addinin kirista akasar Canada a karakshin darikar protestant ta haramta sayen kayyaki daga haramtacciyar kasar Isra'ila sakamakon zaluncin da take yi kan al'ummar palastinu marassa kariya tare da goyon bayan manyan kasashen duniya.
Wannan mataki dai ya zo ne sakamkon irin abubuwan da suke faruwa a ynakin gabas ta tsakiya wanda ya kara fito da zaluncin wannan haramtacciyar kasa ga idon al'ummomin duniya, domin kuwa zaluncinsu bai tsaya ga musulmi ko larabawa kawai ba, wannan zalunci nasu ya hada mabiya addinai daban-daban da suka hada hard a kiristoci.
Rahoton ya ce wannan majami'a daya ce daga cikin mayn majami'oin mabiya addinin kirista akasar Canada a karakshin darikar protestant ta haramta sayen kayyaki daga haramtacciyar kasar Isra'ila sakamakon zaluncin da take yi kan al'ummar palastinu marassa kariya kuma dama ana zaton majami'ar ta yi hakan sabon gabarta da yahudawa.
1237460