IQNA

An gudanar da wani taro kan harkokin tatatlin arziki da siyasa a Tunisia

17:54 - June 26, 2013
Lambar Labari: 2552722
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro kan harkokin tattalin a mahangar musulunci a kasar Tunisia da kuma batutuwa da suka shafi da sha'anin muslki wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklto daga shafin sadarwa na yanagizo cewa, a jiya an gudanar da wani zaman taro kan harkokin tattalin a mahangar musulunci a kasar Tunisia da kuma batutuwa da suka shafi da sha'anin muslki wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa.
A wani labarin kuma Shugaban Jam’iyar Alnahda na kasar Tunisia ya bayyana cewa babu wata maslaha da rusa Gwamnati ta hanyar zanga-zanga Shugaban nay an adawa Rachid Gannuchi ya bayyana hakan ne a yau lahadi yayin ta yake hira tare da Jaridar Alyaum ta kasar Masar inda ya kara da daukan wannan salo ya sabawa tafarkin Democradiya , wajibi duk wani Dan siyasa ya mutunta ra’ayin al’umma.

Daga bangare guda yayi da yake ganawa da Hamidin Sabahi daya daga cikin ‘yan adawar kasar Masar Gannuchi ya kara da cewa tattaunawa itace hanya mafi caccanta wajen samun sulhu a kasa sannan ina da tabbacin cewa Jam’iyar ‘yan Uwa Misulmi tayi na’am da wannan tayi.
Har ila yau Gannuchi ya bayyana cewa kasar Masar ta samu Tajruba mai kirma wanda ya hada dukkanin kungiyoyin siyasa suka amince aka gudanar da zabe a kasar sannan sakamakon zaben shi ya baiwa shugaba Mursi darewa ka kujerar shugacin kasar , cewa a rusa wannan milki ta hanyar zanga-zanga ba insafi ba ne ba.

1248385






captcha