IQNA

Shugabannin Musulmi A Japan Sun Allawadai Da Kashe Dan kasar

16:55 - February 04, 2015
Lambar Labari: 2809493
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a kasar Japan sun yi kakakusar suka da yin Allawadai da kisan wani dan kasar da ‘yan ta’adda Daesh suka yi.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar Press TV cewa, a jiya shugabannin musulmi a kasar Japan sun yi kakakusar suka da yin Allawadai da kisan wani dan kasar Kanji Kotu a hannun ‘yan ta’addan ISIS.
Said Magol wani wakilin musulmi a kasar ta Japan y ace suna yin Allawadai da wannan danyen aiki, kungiyar ta'adancin da'esh dake da'awar kafa daular musulunci a kasashen Iraki ta tabbatarda kashe dan kasar japan din nan da take garkuwa dashi.  
Kungiyar ta bayana hakan ne a wani faifan bidiyo da aka walafa a shafin sada zumunta yanar gizo wanda ya nuno mutimin da aka ce shine Kenji Goto a gurfane yana sanyeda tifafi masu kalar ruwan goro a kusa dashi kuma wani mitim fuska a lullube sanyeda bakaken kaya rikeda wuka a hannu.
Kafin daga bisani bidiyo ya kare da nuno gawar mitiman da aka filewa kai aka kuma dora masa a bayya sa. 
Tuni dai gwamnatin Japan ta fitarda sanarwar yin tur da kula allawadai da ta'adin wanan kungiyar ta yan ta’addan na daesh.
2803917

Abubuwan Da Ya Shafa: Japan
captcha