Kamfanbin dilalncin labaran iqna ya nakalato daga shafin sadarwa na yanar gizo na yada labaransa na kasa da kasa cewa, Hamid Reza Abbasi wanda ya wakilci kasar Iran a wannan karo a gasar kurani ta kasar Kuwait ya zi matsayi uku a bangaren karatu wato tilawa wanda kuma shi ne matsayi na krashe a wanna rukuni.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa a gudanar da ita a dukaknin bangarori na karatu har ma da tajwidi da kuma harda, inda aka bayar da kautuka ga dukaknin wadanda suka nuna kwazo daga ciki har da shi wakilin Iran, amma kuma duk da haka dai ya nuna rashin gamsuwa da alkalancin.
Haka nan wasu daga cikin mahalartan suna nuna rashin gasuwa da matakin da aka dauka na bas hi mataki na uku bisa lakari da yadda ya nuna kwazo a gasar, wamnda aka zaton cewa idan har bais o mataki na day aba to zai zo na biyu bisa kokarinsa, amma hakan ba ta samu ba.