IQNA

An Hallaka Jagoran ‘Yan ta’adann Daesh A Kasar Yemen

23:40 - February 04, 2016
Lambar Labari: 3480110
Bangaren kasa da kasa, an halaka babban jagoran yan ta’addan daesh a kasar Yemen .

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin yanar gizo na Russia Today cewa, jagoran yan ta’adda a Yemen da ake kira Hamza Zajbari, ya halaka bayan kai wani a kansa tare da mutanensa  akudancin kasar.

Rahotanni sun Jalal Baleedi,ya dai hallaka ne tareda wasu 'yan ta'ada 12 a wani harin jiragai marasa matuki a birnin Rawda.

Rahotanni daga kasar Yemen na cewa jagoran 'yan ta'adan Da'esh a kasar Yemen Jalal Baleedi ya hallaka a wasu hare-haren jiragen sama maras matuki a birnin Rawda dake lardin Shabwa.

Masu aiko da rahotanni sun ce harin da aka kai kan wata mota a lardin Abyan ya kashe duk mutane shida dake cikin motar ciki harda Jalal Baleedi din wanda ke zamen kuma jagoran kungiyar Al'Qaida a kasar ta Yemen.

Baleedi dai na da hannu a hare-haren ta'adanci da dama a kasar ta Yemen.

Wasu majiyoyi a kasar sun ce da asubahin yau ne wasu jiragen yakin Amurka suka kai hari kan motar da Baleedi din yake ciki inda suka hallaka shi tare da wasu mukaraban sa uku akan hanyar Chaqrah-zanzibar.

 

3472867

 

captcha