IQNA

Wata Sabuwar Bidi’a Kur’ani Maras Rubutu

23:38 - March 28, 2016
Lambar Labari: 3480269
Bnagaren kasa da kasa,wani daya daga cikin malaman wahabiyawa ya bullo da wata sabuwar bidi’a ta saka kur’ani maras rubutu a shafinsa na Twitter.

Kamfanin dillanicn labaran ya nakalto daga shafin sadarwa nayanr gizo na Rafha cewa, Adil kalbani daya daga cikin malaman wahabiyawa limamin masall;acin Almhaisin da ke Riyad ya bullo da wata sabuwar bidi’a ta saka kur’ani maras rubutu a shafinsa na Twitter ta hanyar yanar gizo.

Wannan mai fatawa na wahabiyawa ya bayyana cewa, ya saka wannan shafuk ana kur’ani e da babu komai a cikinsu, domin masu bukata su cika da kansu, domin hakan ya zama a bin za a tuna da su bayan mutuwarsu.

Ya ce a ganinsa wannan lamari ne mai kyau, domin zai zama ta wannan hanya an samu rubutun kur’ani da utane za su da kansu wanda kuma da shi ne za a rika tunawa da su bayan rayuwarsu.

Da dama daga cikin amsu shiga shafin nasa sun nuna rashin gamsuwarsu da wannan mahanga ta wannan babban malamin wahabiyawa, tare da bayyana shi a matsayin wasa da kur’ani.

Haka nan kuma wannan zi zama wata hanya ce da mutane za su rika rubuta kur’ani ta hanyar da suka ga dama, domin kuwa kowa zai iya rbutawa wani daidai wani kuma da kure, kuma na’ura za ta ajiye shi a hakan.

3484741

captcha