Kamfanin dilalncin labaran iqna ya
habarta cewa a zantawarsa da Ibrahim Fallah Tabassum Chehreh wakilin Iran a
gasar kasar Kuwait ya bayyana cewa, da karfe twakwas na daren yau ne za a gudanar da kuri’ar da ak emagana kan wadanda
za su gudanar da bangare na musammana
gasar
Ya ce ya samu nasarori da suka bas hi damar kaiwa ga matakin da ya kai na kusa da na karshe, kuma yana fatan samun damar shiga gasar a wasu bangarori na ilimn karatu da sauransu da za a yi a ginin Crown Palza.
Gasar kur’ani ta kasar Kuwai dai tana daga cikin irinta masu matukar muhimamnci da ake gudanarwa akasashen larabawa yankin.
Muhamamd mahmudi daga Tabriz daga kuma Ibrahim Fallah Tabbasom Chehreh suna daga cikin wakilan kasar Iran a wannan gasa da ake gudanarwa akasar ta Kuwaita ciin wannan mako.