Kamfanin dillanicn labaran iqna ya
habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na akhbar misr cewa,
daruruwan yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra’ayi da ke samun kaiya daga
manyan motocin tsaron Isra’ila ne suka shiga wannan wuri mia tsarki.
Wannan dai ba shi ne karon farko da yahudawan suka yi wannan aiki na tsaokana ba a cikin ‘yan makonnin nana, domin kuwa ko kimanin makonni biy da suka gabata sun shiga wurin tare da keta alfarmarsa, da sunan raya idin yahudawa.
Majiyoyin tsaron Palastinawa sun bayar da rahoton cewa, babu wani bayani kan bata kasha ko kamun palastinawa sakamakon hakan.
Rahoton ya kara da cewa tun da jijjifin safiya ne aka manyna motocin bas sn safk daruruwan yahudawan sahyuniya a kusa da wannan makabarta ta annabi Yusuf (AS) tare da motocin yan sandan yahudawa sun aba su kariya.