Manzon Allah (SAW) yana cewa:أفضَلُ الإيمانِ أن تَعلَمَ أنَّ اللهَ مَعَک حَيثُ ما کنتَ"Mafificin imani shi ne kasan cewa Allah yana tare da kai a duk inda kake.”Kanzul Ummal, 1/66