IQNA

Musulmin Canada Suna Taimaka Yan Syria A Cikin Azumi

23:58 - June 11, 2016
Lambar Labari: 3480505
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Canada suna taimaka ma yan Syria da suka yi gudun hijira zuwa akasar a cikin wannan azumi.

Kamfanin dilalncin labaran iqn aya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na CBC NEWs cewa, musulmin kasar Canada suna taimaka ma yan Syria da suka yi gudun hijira zuwa akasar a cikin wannan azumi na shekarar bana.

Bayanin y ace wasu daga cikin iyaln da suka bao kasar Syria da ba su taba yin azumi a kasar kasar suna bukatar taimako, musaman ganin cewa bas u aikin komai, a kan musulmi suna taimaka musu.

Daga cikina bubuwan da ake bas u kuwa har da abinci da kuma kudade na bukatar rayuwa, yayin da har yanzu suke kokarin samun takardun iin zama akasar.

Kasar Syria dai tana fuskantar babbar matsala ta yan ta'adda wadanda suka tarwatsa al'ummar kasar yayin da wasu suka mutu suka bar iyalansu sakamakon hare-haren yan ta'adda.

Kasashen da ke daukar nauyin amu kai harin, suna yin hakan ne dai saboda dalilai na siyasa, sakamakon rin matsayar da gwamnatin Syria ta dauka kan batutuwa da dama da suka shafi siyasar yammacin turai.

captcha