IQNA

Rubutun Allo Bisa Tafarkin Diraniya A Kasar Morocco

23:38 - June 18, 2016
Lambar Labari: 3480525
Bnagaren kasa da kasa, rubutun kur’ani a kan allo yana da daga cikin lamurra na tarihi da kasar Morocco ta shara da su.

Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ina cewa, rubutu da karatun kur’ani mai tsarki a kan allo yana da daga cikin lamurra na tarihi da kasar Morocco ta shara da su musamman a cikin watan Ramadan mai alfarama.

Bisa ga al’ada mabiya makarantun na dariku suna bayar da muhimamnci matuka wajen koyon karatun kur’ani ta hanytar rubuta a shia kan allo na ice domin karatu da kuma harda.

Babban malami sheikh Muhammad sharif Sahabi yak an zauna yana biya kartu ga almajiransa da suke daukar ilimin kur’ani mai tsarkia wurinsa da kuma ilimi na fikihu.

Alsahabi yana cewa, suna jima suna yin amfani da wannan hanya ta rubutun kur’ani mai tsarki tun tsawon daruruwan shekaru, inda hakan yak an taimaka ma masu karatu wajen rike abin da suke karantawa koma hardace shi sboda yawan nanatawa.

Ba alasar Morocco ne kawai wanna alad ta tsaya, domin ta bas u har zuwa kasashen nahiyar Afirka, musamman yammacin nahiyar, inda bakaken fata suka fi, wanda kuma cikin daruruwan shekarun da suka gabata har zuwa yanzu ana yin amfani da makarantun wajen koyar da kur’ani mai tsarki.

Haka nan kuma wannan ya zama wata hanya mafi sauki ga wadanda suke hardace kur’ani mai tsarki ta hanyar karatun warship cikin wadannan kasashe.

3507915

captcha