IQNA

Hukunci Kan Mutum Na Biyu Da Ya Kone Kur’ani A Kasar Amurka

21:17 - July 14, 2016
Lambar Labari: 3480611
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a jahar Missouri ta kasar Amurka ta yanke hukunci kan wani dan kasar da yak one kur’ani a yankin Spring Filel.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na News Leader cewa, Jashou Danil Labsin ya kone kur’ani yana da shekaru 18 bayan shekaru 5b an yanke masa hukuncin tara ta dala dubu 5 da aikin wahala na tsawon sa’oi 20.

Labsin ya tafka wannan ta’asa ne yana da shekaru sha takwas yanzu kuma yana da shekaru 24 kuma yana rayuwa a jahar Carlifonia.

Adam David yana daga cikin wadanda suke yi barazana ga musulmi da kuma masu yin salla a masallaci a kan wannan laifin ne kotun ta yanke masa hukunci, shi ma yana da sheka sha twakwas, wanda shi ma hukuncinsa ya yi daidai da abin da ya aikata, Nami shi kuma yana dan shekaru 14 a kan hakan ba ayanke masa hukunci ba.

Wadannan masu laifi duk sun aikata laifin nas ne a cikin yankin Spring Fileld, kuma an yanke musu hukluncin ne a kotun da ke cikin jahar tasu.

3514954

captcha