Cibiyar musulunci ta Birtaniyaniya a London da karfe 19:30 na dare.
Cibiyar musulunci ta Hamburg a Jamus da bayan sallar magriba, inda Ayatollah Ramezani zai gabatar da jawabi.
Cibiyar musulunc ta Glasco (Alhoda) a Birtaniya, da kimanin karfe 19:30 agogon kasar.
Cibiyar musulunci ta New Castle da ke Birtaniya, daga karfe 19:30 har zuwa 22, inda Ayatollah waizi zai gabatar da jawabi
Cibiyar musulunci da yada a’adu a Switzerland da kimanin karfe 18:30, tare da halartar daruruwan musulmi.
Cibiyar muslunc ta Imam Ali (AS) da ke kasar Austria, inda a nan ma za a gudanar da tarukan da kimanin karfe 19:15 za a fara, inda malamai za su gabatar da jawabi, kamar yadda kuma masu yabon manzon Allah da iyalan gidansa za su gabatar da wakokin bege.