iqna

IQNA

ghadir
SHIRAZ (IQNA) – An gudanar da wani gagarumin taro da ake kira Ta'ziyeh a wajen garin Fasa na lardin Fars a wannan makon inda masu fasaha suka nuna abin da ya faru a Ghadir Khumm da Karbala.
Lambar Labari: 3489602    Ranar Watsawa : 2023/08/06

Idan wani ya san sakon Ghadeer, zai zo ga cewa Sayyidina Ali (A.S) yana ganin kiyaye tsarin Musulunci da addini ya fi gwamnati daraja, kuma a kan haka za mu fahimci cewa Ghadeer yana da sakon hadin kai.
Lambar Labari: 3487559    Ranar Watsawa : 2022/07/17

Me Kur’anni Ke Cewa  (19)
Lokacin da Annabi ya dawo daga Hajjin karshe na rayuwarsa, ya samu ayoyi daga Allah wadanda suka danganta cikar dukkan sakwannin Ubangiji da wani sako na musamman. Wannan sako da lardin Ali bin Abi Talib yake a tsakiya, an fada wa mutanen wani yanki da ake kira Ghadir Khum.
Lambar Labari: 3487549    Ranar Watsawa : 2022/07/15

Me Kur’ani Ke Cewa  (18)
A lokacin da wata aya daga Surar A’araf ta sauka ga Annabi, wadda take magana akan halifancin Haruna a maimakon Musa, Annabi ya gabatar da magajin halifancinsa a wata shahararriyar magana, wadda aka maimaita a majiyoyin hadisi na dukkanin kungiyoyin Musulunci.
Lambar Labari: 3487522    Ranar Watsawa : 2022/07/08

Bangaren kasa da kasa, an kayata hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar idin Ghadir.
Lambar Labari: 3483960    Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren kasa d akasa, a birnin Naja Ashraf da ke Iraki an gudana da tarukan idin Ghadir a hubbaren Imam ali (AS).
Lambar Labari: 3482938    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron ranar Gadir a kasar Albania.
Lambar Labari: 3482934    Ranar Watsawa : 2018/08/29

Bangaren kasa da kasa, a daren yau ana gudana da taron idin Ghadir wanda cibya Jaafariyya ta dauki nauyin shiryaa a garuruwa daban-daban na kasar.
Lambar Labari: 3481878    Ranar Watsawa : 2017/09/09

Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da zagayowar idin Ghadir za a gudanar taruka a cibiyoyon mulsunci na London da kuma Hamburg.
Lambar Labari: 3481875    Ranar Watsawa : 2017/09/08

Bangaren kasa da kasa, mata masu alaka da sadat suna gudanar da wata ganawa a ranar idin Ghadir a cibiyar cibiyar Imam Ali (AS) da k birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3481872    Ranar Watsawa : 2017/09/07

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani shiri mai taken ghadir a kasar Senegal da nufin kara wayar da kai kan matsayin ahlul bait.
Lambar Labari: 3481869    Ranar Watsawa : 2017/09/06

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taruka a cibiyoyin muslunci daban-daban a cikin nahiyar turai a yau na idin Ghadir.
Lambar Labari: 3480796    Ranar Watsawa : 2016/09/20

Bangaen kasa da kasa, fiye da ‘yan majalisar dokokin Iraki 100 sun bukaci a mayar da ranar Ghadir ta zama hutu na kasa baki daya.
Lambar Labari: 3480795    Ranar Watsawa : 2016/09/19

Bangaren Ilimi, lamarin tarikhi ya tababtar da wannan ranar babban idin al'ummar annabi ranar da Manzon Allah (s) ya nada Aliyu bn Abi Talib a matsayin magajinsa kuma shugaban musulmi a bayansa.
Lambar Labari: 3377427    Ranar Watsawa : 2015/10/02