Masallacin Manarah Amin A Yankin Chin Yang Chin
Masallacin (Manaah Amin) yana a yankin cin gishin kai na (Sin Kiyang) wanda aka gina a shekara ta 1778. Wannan masallaci yana da hasumiya mafi tsawo a tsakanin dukkanin masallatan kasar China.
copied
https://iqna.ir/F0EbY6