Ranar Karshe Ta Gasar Duniya A Kasar Malaysia
Makarancin Kur'ani daga jamhuriyar muslunci ta Iran Hamed Alizadeh da wakilin kasar Malaysia da na Birtaniya, sun gudanar da karatu a daren karshe na gasar kur'ani ta Malaysia.
copied
https://iqna.ir/F0Ebhp