Gyaran Masallatai A Pakistan
Pakistan na da masallatai da Hisainiyyah da kuma makarantun addini da cibiyoyin yada aladun addini da dama, kuma tsarin ginin masallatai a wannan kasar ba a cika ganin irinsa a wasu kasashe ba.
copied
https://iqna.ir/F0EbmI