Kamfanin
dillancin labaran iqna ya habarta cewa, cibiyar musulunci ta Imam Ali (AS) ta
shirya gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Rdha (AS) a jiya tare da
halartar daruruwan musulmi mabiya tafarkin ahlul bait (as).
Bayanin ya ci gaba da cewa, wannan taro yana daga cikin tarukan addinin muslunci da wannan cibiya take siryawa, domin raya lamarin iyalan gidan manzon Allah (SaW).
An gabatar da jawabai dangane da matsayin Imam Ridha (AS) da kuma darussan da suke a cikin rayuwarsa mai albarka ga dukkanin al’ummar musulmi.