IQNA

Za A Yi Idi A ranar talata Mai Zuwa Kenya

23:50 - August 19, 2018
1
Lambar Labari: 3482907
Bangaren kasa da kasa, a ranar talata mai zuwa za a gudanar da sallar idin babbar salla a kasar Kenya.

Kamfanin dillancin labaran ya habarta cewa, ofishin babban limamin birnin Nairobi na kasar Kenya ya fitar da sanawa kan cewa a ranar talata mai zuwa za a gudanar da sallar idin babbar salla a kasar Kenya baki daya.

Ofishin limamin ya dauki wannan mataki ne domin bin kasar Saudiyya wadda za ta yi salla a ranar Talata, ba wai domin lissafin su ya cika ba.

Haka nan kuma limamin ya kirayi dukkanin muuslmi a kasar ta Kenya baki daya da su fito domin yin sallar idi a koina  akasar tare da yanka ragunan layya.

3739834

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، nairobi ، kenya ، musulmi ، limamin
Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Ba A San Shi Ba
0
0
A Gobe Talata Za Ayi Sallah Nig
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :