iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban dake mulki a Afganistan ta yi kira ga kasashen musulmi dasu amince da gwamnatinta a Afghanistan.
Lambar Labari: 3486842    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) Rayuwar marigayi Arch bishop Desmond Tutu fitattcen malamin addinin kirista kuma dan gwagwarmaya mai yaki da wariyar launin fata a kasar Afirka ta kudu, kuma mai fafutukar kare hakkin bil adama a duniya.
Lambar Labari: 3486835    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) Wata kungiyar ba da agaji a kasar Turkiyya ta sanar da cewa a shekarar 2021 ta baiwa daliban haddar kur'ani mai tsarki a kasashe 7 na Afirka gudummawar kusan kwafin kur'ani mai tsarki 21,000.
Lambar Labari: 3486834    Ranar Watsawa : 2022/01/17

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi kakkausar suka dangane da harin ta'addanci da aka kai a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya.
Lambar Labari: 3486833    Ranar Watsawa : 2022/01/17

Tehran (IQNA) tsohon limamin masallacin haramin Makka Adel kalbaniya sake bayyana a cikin wani fim na talla.
Lambar Labari: 3486832    Ranar Watsawa : 2022/01/17

Tehran (IQNA) Jami'ai a jihar Illinois ta Amurka na shirin kaddamar da ranar karrama shahararren dan damben nan musulmi Muhammad Ali Kelly.
Lambar Labari: 3486822    Ranar Watsawa : 2022/01/15

Tehran (IQNA) Kotun kolin Indiya ta sanar da cewa za ta yi nazari kan tuhumar da ake yi wa wasu jagororin addinin Hindu masu tsatsauran ra'ayi saboda yin jawabai masu tayar da hankali a kan musulmi yayin wani zaman da ake yi na sirri.
Lambar Labari: 3486821    Ranar Watsawa : 2022/01/15

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini da albarkatu ta kasar Aljeriya tana karbar lambar yabo ta haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 a wata mai zuwa.
Lambar Labari: 3486820    Ranar Watsawa : 2022/01/14

Tehran (IQNA) Gwamnatin Belgium ta kori limamin wani masallaci a Brussels babban birnin kasar, bisa zargin yin barazana ga tsaron kasar.
Lambar Labari: 3486819    Ranar Watsawa : 2022/01/14

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Faransa ta maye gurbin majalisar musulmi n kasar Faransa da wata cibiya mai suna majalisar musulunci a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3486807    Ranar Watsawa : 2022/01/11

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801    Ranar Watsawa : 2022/01/10

Tehran (IQNA) Daruruwan Musulmi da Kirista ne suka yi addu’ar samun zaman lafiya a Yaounde babban birnin kasar Kamaru, gabanin gasar cin kofin nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3486794    Ranar Watsawa : 2022/01/08

Tehran (IQNA) Tariq Abdul Basit dan Abdul Basit Mohammed Abdul Samad, fitaccen makarancin kasar Masar, ya ziyarci cibiyar da ke zauren kur'ani na Sharjah da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa tare da sanin sassanta daban-daban.
Lambar Labari: 3486792    Ranar Watsawa : 2022/01/08

Tehran (IQNA) An gudanar da zaman makoki na daren shahadar Sayyida Fatemah Zahra, amincin Allah ya tabbata a gare ta, a Hossiniyyar Imam Khumaini tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran.
Lambar Labari: 3486788    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) A wata ganawa da ya yi da ministan yakin Isra’ila Bani Gantz, Sarki Abdallah na biyu na Kasar Jordan ya tattauna batun ci gaba da farfado tuntubar juna tsakanin gwamnatin Falasdinu da gwamnatin yahudawan Isra’il.
Lambar Labari: 3486787    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Pakistan ta yi Allah wadai da cin zarafin mata musulmi da ake yi a kasar Indiya, inda wasu masu kyamar musulmi suke sanya fitattun mata musulmi na a matsayin gwanjo na sayarwa ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3486786    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) wani rahoto ya yi nuni da cewa ana kokarin halasta kyamar musulmi a nahiyar turai.
Lambar Labari: 3486783    Ranar Watsawa : 2022/01/05

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Korea ta kudu na kokarin bunkasa harkokin yawon bude ido ga musulmi a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3486774    Ranar Watsawa : 2022/01/03

Tehran (IQNA) Masu rajin kare hakkin Musulmi a Najeriya sun bayyana fatan ganin an kawo karshen tashe-tashen hankula a cikin sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3486768    Ranar Watsawa : 2022/01/01

Tehran (IQNA) A cikin sakonni daban-daban ga shugabannin kasashen Kirista, shugaban Iran Ibrahim Ra’isi ya taya su murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa Almasihu (AS) da kuma shiga sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3486767    Ranar Watsawa : 2022/01/01