Masallacin Wazirkhan A Pakistan
Masallacin Wazirkhan yana a garin lahur ne, cibiyar lardin Pinjab da ke Pakistan, an gina shi a lokacin Shah Jehan.
Wannan masallaci daya ne daga cikin masallatai mafi kyau da aka gina a lokacin Sarki Gurkani.
copied
https://iqna.ir/F0Ec4y