Taron Mata Kan Kur'ani Karo 15
An gudanar da Taron mata na kasa da kasa kan kur'ani karo na 15 a ranar Alhamis, a babban dakin taro na hubbaren Imam Ridha (AS) tare da halartar manyan baki daga ciki da wajen jamhuriyar musulunci.
copied
https://iqna.ir/F0Ec8I