Musulma Mai Hijabi A Amurka Ta Zama Jakadiyar UNICEF
Halima Aden 'yar asalin kasar Somalia ce da ke zaune a kasar Amurka, wadda take tallar suturar hijabin musulunci, wadda tun daga bazarar 2018 ta zama jakadiyar Hukumar UNICEF.
copied
https://iqna.ir/F0Ec8g