IQNA

Kauyen Sayyid Abbas ya fuskani matsalar ambaliyar ruwa a cikin gungumar Shush, inda wuraren noma suka samu matsala.