IQNA

23:53 - May 25, 2019
Lambar Labari: 3483672
Bangaren kasa da kasa, jaridar Peoples Daily a Najeriya ta buga wata makala dangane da ranar quds ta duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna, daya daga cikin fitattun jaridu a tarayyar Najeriya mai suna Peoles Daily ta buga wata makala dangane da ranar Quds ta duniya da a ke gudanarwa a karshen watan azumi.

A cikin makamalr an yi siahara da cewa wannan rana marigayi Imam Khomeni (RA) wanda ya kafa jamhuriyar musulunci ta Iran, shi ne ya assasa ta.

A okwace ranar Juma'a ta karshen watan azumi na kowace sekara ana gudanar da jerin gwanon ranar quds a sassa daban-daban na duniya, domin nuna goyon  baya ga al'ummar palastine.

Haka nan kuma a cikin makalar an yi ishara da cewa, baya ga musulmi hata wawadanda ba musulmi wadanda suke son ganin adalci ya tabbata a duniya, sukan shiga cikin wannan jerin gwano domin bayyana ra'ayinsu.

 

3814597

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Najeriya ، Rauhani ، jarida
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: