iqna

IQNA

jarida
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na IQNA ya karbi ‘yan jarida a cikin harsuna 22 masu rai na duniya.
Lambar Labari: 3490505    Ranar Watsawa : 2024/01/20

Gaza (IQNA) Dea Sharaf ‘yar jarida ‘yar Falasdinu ta yi shahada a yau (Alhamis) bayan hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ke ci gaba da kaiwa a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490042    Ranar Watsawa : 2023/10/26

Tehran (IQNA) Rundunar sojojin kasar Labanon ta fitar da sanarwa inda ta sanar da kame wani dan kasar Lebanon da ya keta alfamar kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3488087    Ranar Watsawa : 2022/10/29

Tehran (IQNA) A wata mai zuwa ne za a bude wani masallaci da aka yi amfani da fasahar gine-ginen masallacin "Sheikh Zayed" na Abu Dhabi a kasar Indonesia, wanda zai dauki mutane 10,000.
Lambar Labari: 3487990    Ranar Watsawa : 2022/10/11

Tehran (IQNA) Jita-jita da labaran karya da ake yadawa a kafafen sada zumunta na yanar gizo ne ya janyo rikicin da aka kwashe makonni ana gwabzawa tsakanin mabiya addinin Hindu da Musulmai a birnin Leicester na kasar Ingila.
Lambar Labari: 3487895    Ranar Watsawa : 2022/09/22

Tehran (IQNA) Muhammad Tajuddin Kamal matashi ne dan kasar Masar da ya hardace kur'ani da kira'oi goma.
Lambar Labari: 3486257    Ranar Watsawa : 2021/08/31

Bangaren kasa da kasa, jarida r Peoples Daily a Najeriya ta buga wata makala dangane da ranar quds ta duniya.
Lambar Labari: 3483672    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida hudu a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482852    Ranar Watsawa : 2018/08/01