IQNA

Zaman taro kan yiwuwar aiwatar da yarjejeniyar karni a ranar 25 ga watan Yuni, tare da halartar Naser abu Sharif, wakilin kungiyar Jihadul Islami a Tehran.